Zauruka

MUSAYAR BASIRA YA FI SAUKI GA FAHIMTA IRI GUDA CIKIN ZAURE GUDA

Don haka zabi zaure ka shiga, ko kuwa ka kirkiro naka kuma ka gayyaci yan'uwa don amfanar juna.
Danna nan ka kirkiro zaure
 • 2 217
  4

  TAIMAKO

  Gameda kiwmuran addinion lafiya da al a
  led by muhammad

 • 3 197
  6

  Zauren fassara karin maganganu

  Wannan zauren an ƙirƙiro shi ne don fassara karin magana daga wani harshe zuwa wani. Alal Misali; daga harshen Turanci zuwa Hausa, ko Hausa zuwa Turanci. Allah ya sa mu amfana amin.
  led by Ibrahim Yakubu

 • 1 172
  2

  Zauren fassara karin maganganu

  Wannan zauren an ƙirƙiro shi ne don fassara karin magana daga wani harshe zuwa wani. Alal Misali; daga harshen Turanci zuwa Hausa, ko Hausa zuwa Turanci. Allah ya sa mu amfana amin.
  led by Ibrahim Yakubu

 • 4 295
  5

  Ibrahimiyyah

  Cututtuka da magungunansu a gargajiyance.
  led by Ibrahim Yakubu

 • 4 285
  9

  LABARINA

  Wannan shafin an buɗe shi ne domin ba wa kowane mamba na wannan taska dama na baje kolin tunaninsa ta hanyar kawo LABARI mai ɗauke da hikima da basira wanda za ƙaru da shi. Ko da kuwa labarin ƙirƙirarre ne bai taɓa faruwa ko kuma ya taɓa faruwa da kai ko...  more
  led by Lawi Yusuf Maigidan Sama

 • 2 380
  4

  GIRLS4GIRLS INITIATIVE

  wannan kungiyace mezaman kanta datake a jahar kaduna ,wanda an kirkiretane domin cigaban matan AREWA wanda munada mambobi daga kowanne bangare na jahohi shatara dake arewa.mukanyi taro awurare inda mambobinmu sukafi yawa,sannan muna wayarda kan mata game...  more
  led by Hadiza Balarabe

 • 5 280
  5

  SADA ZUMUNCI KADUNA STATE

  Wanan zaure anbudeshine domin mutanen dake jahar kaduna.
  led by Hadiza Balarabe

 • 7 350
  12

  Hadisai Arba'in

  Don samun darussan hadisai na manzon Allah
  led by Lawi Yusuf Maigidan Sama

 • 7 480
  9

  Musha Dariya

  Don nishaɗantar da jama'a
  led by Lawi Yusuf Maigidan Sama

 • 11 480

(200 symbols max)

(256 symbols max)