ABIN DA DUK AKA RUBUTA BA A MANTA SHI

Don haka dauki biro da takarda ka rubuta makala don musayar basira da sauran mambobinmu har ma da duniya baki daya.
Danna nan ka fara rubutu
 • Egg muffin

  Posted 4 hours ago by Shaima Alhussainy

  Abubuwan hadawa   Kwai Koriyan tattasai Tattasai 1 Attarugu 1 Albasa Abin gasa cake (cupcake papers & muffins) Oven   Yadda ake hadawa Za ki fasa kwai, ki yanka albasa sannan ki yi jajjagen tattasai da koriyan tattasai da attarugu ki zuba a ciki. Ki sa maggi sai ki kad...

 • Yadda ake basise

  Posted 5 hours ago by Shaima Alhussainy

  Abubuwan hadawa   Shinkafar tuwo Madarar gari Citta Mai Suga   Yadda ake hadawa    1.Za ki dafa shinkafar tuwo da sugar a ciki sai ta yi lub ta zo karshe sai ki dama madara ki zuba  2. Ki rufe ki bari na minti daya sai ki kwashe ki kawo mai ki dan zuba a kai, ...

 • Yadda ake shish kebab

  Posted 5 hours ago by Shaima Alhussainy

  Abubuwan hadawa Nama mai taushi mara kashi Tattasai Attarugu Kayan kamshi (garin citta da curry powder) Maggi Tsinken tsire Albasa Tumatiri Koriyan tattasai   Yadda ake hadawa   Da farko ki wanke nama ki sa maggi da kayan qamshi da mai ki rufe a bari na minti talatin. ...

 • Jirgin sama amma kuma bayada inji ajikin sa.

  Posted Sat at 3:05 PM by Kamaluddeen Abubakar

  Shin ko kasan cewa wannan jirgin yana tashi sama batare da yanada inji (engine) ba? Wani zaice kamar ya kenan? Wani zaice ni bangane ba taya zaitashi sama batareda injiba ai wannan karyama kenan. Dan uwa kwantar da hankalinka ba karyane ba. Babu shakka wannan jirgi yana tashi babu kum...

 • Tarihin Sarkin Musulmi, Sultan Muhammadu Sa'ad Abubakar III

  Posted Sat at 9:25 AM by Adams Garba

  Sarkin Musulmi, Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar III, wanda shine Amirul Muminina na ashirin a daular Usumaniyya, an haife shi ne a garin Sokoto, kuma ya yi karatu a gida da wajen Najeriya. Maimartaba tsohon soja ne shi kuma ya yi ayyuka da dama sannan ya riki mukamai da yawa a gidan soji. An na...

 • An kirkiro mota mai amfani da zuciyar bil adama

  Posted Fri at 4:32 PM by Kamaluddeen Abubakar

  Henrik Matzke shine ya kirkiro wannan mota. Yana daga cikin ayarin kwararru a jami'ar Free University ta Berlin dake kasar Jamus, wadanda suke aiki a kan abin da suka kira kwakwalwar direba. Wannan fasahar na mota zata rika karantawa da kuma fassara sakon kwakwalwa ko abin da zuciyar mutum ke rayawa...

 • Gwamnatin Kano zata yi mu'amala da wata kamfanin shinkafan China

  Posted Fri at 10:58 AM by Adams Garba

  A ziyarar da ya kai kasar China a wannan makon, gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kai ziyarar gani da ido a wata kamfanin samar da irin shuka na shinkafa a kasar China.   Gwamnan ya ziyararci kamfanin mai suna "Yuan's seed hybrid rice company limited" wacce take yankin Changsha na ka...

 • Bayanan masana akan gantsakuka

  Posted Thu at 10:24 PM by Hadiza Balarabe

  Gantsakuka wasu halittune da suke rayuwa da hasken rana. Su kan fara da kadan sannan su yi ta yaduwa har su yi yawa.   Rabe-raben gantsakuka   Masu rayuwa a cikin ruwa Masu rayuwa a cikin kasa ko saman kasa Masu rayuwa a jikin dabbobi Wanda suke a iska Na cikin ka...

 • Bayanan likitoci game da zazzabin cizon sauro

  Posted Thu at 8:29 PM by Hadiza Balarabe

  Kamar yadda kowa ya sani, zazzabin cizon sauro cuta ce wadda ta addabi al’umma musamman a arewacin kasarnan, inda bata bar yaro ko babba ba. A dalilin hakan ya sa ma’aikatan Bakandamiya suka ziyarci wata kwararriyar likita, Hajiya Binta Idris, domin tattaunawa da ita a kan abubuwan da ke...

 • Illolin wayar salula ga lafiyar bil'adama

  Posted Thu at 10:43 AM by Adams Garba

  Wayar salula dai wace ake kiran ta da suna handset ko wayar hannu, ta kasance fasahar da aka samu a karni na 20. Wayar salula ta zamto fasaha da ta mamaye ko ina a cikin duniya, birni da kauye.   An kiyasta cewa mutun 7 cikin 10 na mutanen duniya na amfani da wayar salula. Ko shakka babu, alf...

(200 symbols max)

(256 symbols max)